Laolu Akande, mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bayyana dalilin rashin halartar tsohon mataimakin shugaban kasa a taron jam’iyyar All Progressives...
Najeriya ta dauki matakin katse wutar lantarkin da take baiwa Nijar biyo bayan takunkumin da aka kakaba wa gwamnatin mulkin sojan da ta hambarar da zababben...
Zanga-zangar da kungiyar kwadago ta shirya a yau Laraba ta nuna adawa ga manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu musamman kan janye tallafin man fetur na...
Shugaba Bola Tinubu ya shirya aika jerin sunayen ministoci na biyu ga majalisar dattawa domin tantancewa a yau, kamar yadda wata majiya mai tushe a cikin majalisar ta...
Mambobin kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da TUC sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da cire tallafin man fetur a Kano. Masu zanga-zangar dai sun yi...
Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya kare tallafin Naira 8,000 da Gwamnatin Tarayya ke shirin kawowa don rage radadin cire tallafin man fetur a tsakanin...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, Alhaji Atiku Abubakar, ya shaida wa kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa...
Kwamitin raba KUDADEN hadaka na kasa zai raba kimanin naira tiriliyan 2 a watan Yuli, karo na farko a tarihi, a matsayin kason da matakai uku...
Wani alƙali a birnin London ya ba da umarnin ƙwace dala miliyan 130 a hannun tsohon gwamnan Najeriya James Ibori, kuɗaɗen da ake zargin sato su...
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta umurci gwamnatin jihar da sauran wadanda aka yi ƙara, su biya wasu mazauna unguwar Salanta, kudi naira miliyan...