Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf da jamiyyar NNPP sun tafi kotun daukaka kara dake Kaduna domin daukakak kara kan hukuncin da kotun sauraren Korafe-Korafen...
Tsohon Gwamna Ganduje da Dan takara Gawuna Sun tofa nasu bayan Hukuncin Kotu. A cewar tsohon gwamnan jihar kano kuma shugaban jam iyyar APC ta kasa,...
Yayin da yake jawabi a taron manema labarai da jam’iyyarsa ta shirya a yau kan hukuncin kotun sauraron ƙorafin zaɓe da ta tabbatar da shugaba Bola...
A wata sanarwa da suka fitar ta kafar Talabijin na ƙasar Gabon din, sojojin sun ce Ali Bongo na hannunsu tare da iyalansa da kuma likitocinsa....
Kwamitin amintattu na jam’iyyar New Nigeria People’s Party ta sanar da dakatar da tsohon dan takarar ta na shugaban kasa a zabe da ya gabata, Sanata...
Kwamitin shiga tsakani na Ecowas ya sake koma wa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin ganin an shawo kan dambarwar siyasar ƙasar ta hanyar lumana.Tawagar ƙarƙashin jagorancin tsohon...
Zarge-zargen da ke fitowa daga kotun sauraron kararrakin zaben ‘yan majalisar dokokin jihar Kano a baya-bayan nan na cewa wasu lauyoyi na neman yin tasiri ga...