News in Hausa

Kotun sauraron kararrakin zabe a Kano sun fallasa yan siyasa

Zarge-zargen da ke fitowa daga kotun sauraron kararrakin zaben ‘yan majalisar dokokin jihar Kano a baya-bayan nan na cewa wasu lauyoyi na neman yin...

Dan majalisar tarayya, Bashir Gorau ya yunkura kan kawo karshen matsalar tsaro a Sokoto

Hazikin matashin dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Goronyo da Gada da ke jihar Sokoto yayi wata ganawa da babban hafsan sojojin Najeriya...

Da Dumi Dumi: Majalisar dattawa sunki amincewa da Tinubu ya tura Sojoji Nijar

Da Dumi Dumi: Majalisar dattawa sunki amincewa da Tinubu ya tura Sojoji Nijar Majalisar Dattawa ta ki amincewa da bukatar Tinubu na tura sojoji Nijar....

Sanata Kawu Sumaila ya ja hankalin Tinubu kan illar yakar Nijer

Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila na Jam'iyar NNPP mai wakiltar Kano ta kudu ya kasance mai magana da yawun sanatocin arewa tun kwanakin Baya. Bayan...

Atiku, Obaseki da wasu manyan jamiyyar PDP sun sauka a Abuja don taron masu ruwa da tsaki

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar; Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, da takwaransa na jihar Bauchi, Bala Mohammed, na daga cikin jiga-jigan jam'iyyar PDP...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img