Tinubu zai aika jerin sunayen ministoci kashi na biyu a yau

Date:

Shugaba Bola Tinubu ya shirya aika jerin sunayen ministoci na biyu ga majalisar dattawa domin tantancewa a yau, kamar yadda wata majiya mai tushe a cikin majalisar ta bayyanawa Jaridar Boss.

A cewar majiyar, za a gabatar da sabbin rukunin ministocin da aka nada a yayin zaman najalisa na yau Laraba.

Kamar yadda jaridar Punch itama ta ruwaito, majiyar ta ce ” Zuwa ranar Laraba, za a fitar da sabbin sunayen wadanda aka nada, ta yadda zuwa ranar Litinin za su ci gaba da tantance su.”

Ana sa ran kammala aikin tantance mutane 28 da aka zaba cikin gaggawa, wanda zai ba da damar tantance rukunin wadanda za a tantance daga baya.

Share post:

Subscribe

spot_imgspot_img

Popular

More like this
Related

Quarter 1 2026: Lagos, Abuja, Rivers, Delta Lead States with Highest Debt Increase

Nigeria’s subnational domestic debt rose in the first quarter...

Anambra Bizman Abductors Demand N1.5bn Ransom

Gunmen who kidnapped the chairman of Jezco Group, Chief...

State Police Bill: FG Extends Deadline, Seeks More Consultation

The Federal government has extended the deadline for the...

Osun Govt Drags Fadahunsi to Court over “Kill Accord Members” Threat

The Osun State Government has approached the High Court...