Atiku ya Ayyana Kudirin Kalubalantar Nasarar Tinubu a Kotun Koli

Date:

Yayin da yake jawabi a taron manema labarai da jam’iyyarsa ta shirya a yau kan hukuncin kotun sauraron ƙorafin zaɓe da ta tabbatar da shugaba Bola Tinubu a matsayin halattaccen wanda ya lashe zaben shekara ta dubu biyu da uku da ya wakana a watan fabrairu, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku, ya ce “har yanzu da sauran yaƙi”.

Kuma ya tabbatar wa da manema labarai cewa shi ba bako bane akan gwagwarmayar shari’a kuma yanada cikakken ilimi kan yanda kaidojin shari’a suke. Ya kuma umarci lauyoyinsa da suyi azama wajen shirye-shiryen cigar da kara a kotun koli domin kalubalantar ayyana Bola Tinubu a matsayin wanda yaci zabe da kotun sauraron kararrakin zaben tayi.

Share post:

Subscribe

spot_imgspot_img

Popular

More like this
Related

The Architecture of Enduring Impact: How Positive Posterity Walks and Works

By Tolulope A. Adegoke PhD "We are not the final...

Heightened Tension As Osun Holds Governorship Election

By Eric Elezuo Finally, August 15 is here with the...

Voice of Emancipation: Osun State Election: A Test Case for 2027 General Elections

By Kayode Emola With the Osun State Governorship election taking...

Exclusive: Football, Family, Country, Legacies: Legendary Footballer, John Fashanu Speaks

By Eric Elezuo The combination of myth and legend of...