Atiku, Obaseki da wasu manyan jamiyyar PDP sun sauka a Abuja don taron masu ruwa da tsaki

Date:

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar; Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, da takwaransa na jihar Bauchi, Bala Mohammed, na daga cikin jiga-jigan jam’iyyar PDP a halin yanzu da suka hallara a dakin taro na gwamnatin Bauchi, Asokoro, Abuja domin taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar.

Taron dai na zuwa ne a daidai lokacin da aka gudanar da irin wannan taro a makwanni biyun da suka gabata a gidan tsohon Ministan Harkokin Waje Tom Ikimi a Abuja. Haka kuma a wurin taron akwai Gwamna Ahmadu Fintiri (Adamawa) da Sheriff Oborevwori na jihar Delta.

Share post:

Subscribe

spot_imgspot_img

Popular

More like this
Related

Quarter 1 2026: Lagos, Abuja, Rivers, Delta Lead States with Highest Debt Increase

Nigeria’s subnational domestic debt rose in the first quarter...

Anambra Bizman Abductors Demand N1.5bn Ransom

Gunmen who kidnapped the chairman of Jezco Group, Chief...

State Police Bill: FG Extends Deadline, Seeks More Consultation

The Federal government has extended the deadline for the...

Osun Govt Drags Fadahunsi to Court over “Kill Accord Members” Threat

The Osun State Government has approached the High Court...