Da Dumi Dumi: Majalisar dattawa sunki amincewa da Tinubu ya tura Sojoji Nijar

Date:

Da Dumi Dumi: Majalisar dattawa sunki amincewa da Tinubu ya tura Sojoji Nijar

Majalisar Dattawa ta ki amincewa da bukatar Tinubu na tura sojoji Nijar. Majalisar ta bukaci shugaban kungiyar ECOWAS da sauran shugabannin yankin da su yi taka-tsan-tsan wajen magance tabarbarewar siyasar a Jamhuriyar Nijar musamman ma ga me da juyin mulki da soji sukayi a sati da ya gabata.
A wani zama na sirri da ya dauki kusan sa’o’i biyu ana tattaunawa kan wasikar da shugaban kasa Bola Tinubu ya rubutawa majalisar dattawa a ranar Juma’a kan shawarar da kungiyar yankin ta dauka, majalisar ta bukaci kungiyar ECOWAS da ta karfafa zabin siya sa da diflomasiyya da sauran hanyoyin sasantawa.

Share post:

Subscribe

spot_imgspot_img

Popular

More like this
Related

Quarter 1 2026: Lagos, Abuja, Rivers, Delta Lead States with Highest Debt Increase

Nigeria’s subnational domestic debt rose in the first quarter...

Anambra Bizman Abductors Demand N1.5bn Ransom

Gunmen who kidnapped the chairman of Jezco Group, Chief...

State Police Bill: FG Extends Deadline, Seeks More Consultation

The Federal government has extended the deadline for the...

Osun Govt Drags Fadahunsi to Court over “Kill Accord Members” Threat

The Osun State Government has approached the High Court...