Majalisar Dattijai a halin yanzu na Ganawar Sirri Akan jerin sunayen Sababbin Ministoci da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya turamusu domin su tantance...
Tsohon Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje na shirin zama shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa.
Sakamakon rikice-rikicen cikin gida da jam’iyyar APC...