A wata sanarwa da suka fitar ta kafar Talabijin na ƙasar Gabon din, sojojin sun ce Ali Bongo na hannunsu tare da iyalansa da kuma likitocinsa. Jaridar ta The Boss ta tattaro bayanai cewa sunyi ma hambararren shugan kasar daurin talala…
Sojoji Sunyi Juyin Mulki a Gabon
Date:


