Kwamitin amintattu na jam’iyyar New Nigeria People’s Party ta sanar da dakatar da tsohon dan takarar ta na shugaban kasa a zabe da ya gabata, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa na tsawon watanni shida sakamakon zagon kasa da yayiwa jam’iyyar a zaben shekarar dubu biyu da ishirin da uku da ya gabata…
Jam’iyyar NNPP ta kasa ta dakatar da Sanata Rabi’u Kwankwaso.
Date:


